*BODYGUARD*
1--6
Zahra Muhammad mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.
Gargadin mai littafi*Kirkirarsa nayi labarin,so aguji juya minshi ta kowacce siga batare da izinina ba,in akayi nabar mutum da Allah*
*DUK WANDA YASAN ZE ZAGENI DON ALLAH,DON ALFARMAR ANNABI KAR YA KARANTA ,KABARMIN KAYANA INDA KA GANSHI,INKO KA KARANTA KAZAGENI TABBAS ALLAH ZE SAKAMIN DANNAJA KUNNE KAMIN NAYI*
* ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ *
2-1
* * Kwance yake akan gado,baqƙine sosai,fuskarshi ɗauke da manyan idanu,da gajeren hanci,atakaice de ko kyan fasali bashi dashi. Jikinshi wani ƙaton bargone daya ja ya rufe rabin jikinshi dashi,se wani nishi yake yi da ɗan kuka kuk,na alamun jin daɗi, Gashi se nammatse ƙafafuwa yakeyi,gamida kukan daɗi,zuwacan yamika hannu ya yaye bargon. Waiyyazubillahi Wata kyakkyawar yarinyace wacce bazata wuce shekaru goma sha bakwai aduniyaba ce ta fito da kanta daga cikin bargon,tana murmushi. Hannunta na ƙasan mararshi tana murzawa,yayinda kan ƙirjinta da bakinta gaba ɗaya ya lalace da ruwan sperm,se harshe take sawa tana lashewa. Mirginota katon mutumin yayi kasanshi,suka shiga aykata alfasha,koda suke fasadinsu abun mamakin ta inda Allah ya haramta wato ta baya tanan yake saduwa da ita. Daga ita har shi se ihun daɗi suke,sun jima a haka,da kyar mutumin ya saurara mata. Wanka suka shiga,tare tana gaba yana binta da ƙaton cikinshi agaba,sunjima sannan suka fito. Suna fitowa kowa yashiga,maida kayanshi,mutumin yarigata gama shiryawa,dan haka dubansa yakai gurinta,yaga yadda ta kwanta ta tattale kafa,gashi ko wando batasa ba wai tana saka turaren miski. murmushi mutumin yayi ganin da yayi bata sakawa can cikinne yasa ya amsa yashiga samata,seda yagama sannan yace. "Manyan mata maganin kananan mata,tun daga waje kowa yaganki yaga ruwa,se kayi nutso kaji babban teku,a gaskiya mubina bansan irin niimar da Allah yay miki ba,shiyasa koda wasa banson rabuwa dake wlh" fari tayi tana murmushi tace. "Alhaji sambo kenan,me tumbin naira,kana ji dani,yanzu duk wannan koɗawar ni kaɗai?" "kin cancanci fin haka mubina agurina,dan haka ba laifi bane danna faɗi" "godiya nake baby"cewar mubina,tana karasa saka bra dinta. "To ni zan wuce mubina sekuma in nasake zuwa garinnaku,kinsan nace miki nazo bikin saukar Al-qur'ani,da aka gayyaceni,sannan kuma zaa buɗe masallacin jummaa kuma nine babban bako agurin,dan haka zan wuce lokaci na tafiya" Murmushi mubina tayi sannan tace. "Batunka gakiyane Akafullah,semunyi waya" Ficewa yayi daga ɗakin,seda yayi yar tafiya sannan ya iso inda masu tsaron lafiyarshi suke,yana zuwa suka maramasa baya,hannunshi rike da carbi, Suka buɗe masa mota yashiga,suka tafi,se jiniya ake masa,har suka iso filin taron da zaayi saukar. Itako mubina,tana gama shiryawa ta ɗauki kuɗin daya ajiye mata kimanin dubu ɗari biyar tasaka ajaka itama tafice,reception ta tsaya tabada mukullin sannan tafice. Se alokacin na kula ashe hotel ne me suna BAFRA INTERNATIONAL HOTEL,dake unguwar rimi kaduna. Ta fitowa napep tasamu ta hau zuwa cikin gari. Shiko Alhaji sambo yana isa gurin gaba ɗaya guri yakaure da murna fadi ake. "ALLAH YAYIWA AKAFULLAH ISOWA" Haka yazauna agurin,kowa se mutuntashi yakeyi,ɗalibai masu sauka,duk wanda yafito zeyi karatu,akafullah seya fashe da kuka sabida tsananin tsoron Allah. Shiyasa akayi ittifaki,da cewa akaf sanatocin nigeria babu wanda yakaishi tsoron Allah,da son addinin Allah da yimasa hidima,shiyasa ake masa lakabi da sunan. AKAFULLAH.
*3-4*
Ana gama taron saukar,Akafullah yakama hanyar Abuja.
Basu jimaba suka iso gidanshi,dnkareren daya gaji da haɗuwa.
A falo yasamu matarshi azaune,tayi tagumi,da gani hankalinta atashe yake.
Koda yaga alamar damuwa a fuskarta be damuba,sakai yayi,ze fice daga falon.
Da sauri tace mishi.
"Alhaji don Allah kataimakeni kabiya min buƙatata,wlh shaawa tamin yawa ina cikin wani hali,kataimakamin"ta karasa zancan hawaye na biyo fuskarta.
Faɗa ya rufeta dashi da cewa.
"wai ke hajiya zainab wacce irin jarababbiyar matace ke,so nawa zan faɗa miki basir ya kamani amman ke kinki ki gane,ko nazo miki ba abunda zan iya yi"
"ni na amince muje ko wasa ne kayi dani,hakan ze taimakamin gurin rage abinda ke damuna"cewarta tana kuka.
"to ay sekiyi,nide bazan biye miki na cuci kainab,sabida kinsan in maniyi na yawan taruwa ajikin namiji sabida shaawa kuma besamu yabiya bukatarsaba to gabanshi mutuwa yakeyi,shida mace sede yakallah,dan haka inzaki natsu ki natsu,kijira nasamu lafiya kawai ehe,"
"Alhaji kaji tsoron Allah ka taimakamin wlh ji nake kamar zan mutu"
"to ay se kiyi,ni wlh matan abokaina ba haka suke musu ba,meye baki dashi,kuɗi ko yanzu kikace nabaki miliyan hamsin zan baki,to meye naki na damun kanki da se na kwanta dake?nide bazanyi abinda ze cuceniba ehe"
yana kaiwa nan ya haura sama inda ɗakinshi yake se masifa yakeyi.
Kuka hajiya ta fashe dashi me tsuma zuciya,dakyar tamike ta haura sama inda ɗakinta yake,dan zuwa lokacin bayanta har riƙewa yakeyi sabida shaawa.
Shiko yana shiga ɗakinshi wanka yayi ya haye kan gadonshi,yakira mubina video call.
Anata ɓangaren tana ganin yakirata,da sauri tamiƙe ta shige ɗakinsu ta kulle kofar,sannan ta ajiye wayar daidai setin ta,tafara cire kayan jikinta.
Rawa takeyi tana matsa boobs ɗinta tana sa hannu a kasanta tana wasa da gurin,take ruwa yafara fita,ayko,tadunga shafo ruwan tana shafawa a kirjinta.
Alhaji na ɗakinshi se ihun daɗi yakeyi,yana kallonta,besan sanda yacire wandon jikinshi ba shima.
Ayko sunjima a haka,dan seda dukansu suka samu biyan buƙata sannan suka dena wayar.
Wanka yashiga bayan sun gama.
itama tana gamawa ta maida kayanta ta fita tsakar gida inda tasamu mahaifinta nazaune yana yiwa ƙanwarta faɗa akan munanan halayenta.
"Muhibbat sam baki da hankali wlh,ke bakyajin daɗi matukar ba abin zagi kika jaminba,kece shigar banza kawayenki duk babu na banza wlh ki kiyayeni muhibbat karfa ki turani bango"
ƙasss muhibbat tayi da cingum din bakinta,sannan tace.
"nifa baba ba abinda nayi,rayuwace de kawai nakeyi irin ta zamani,wanda banajin akwai abinda zesa nadena ehe"
Mubina ce ta ƙaraso gurin cikin natsuwa ta kwantar da hankali tace.
"Haba muhibbat meyasa kikeso kullum Allah yadunga fushi dake,meyasa bakida tsoron Allah,bakisan wannan bata ran mahaifanmu da kikeyi ze iya jefaki wuta ba,ko kin manta Allah yace yardarshi na tare da yardar iyaye?meyasa bazaki so Allah ya yarda dakeba,wlh kiji tsoron Allah iyaye ba abin wasa bane"ta karasa maganar cikin nuna tsantsar damuwarta.
Tsaki muhibbat tayi sannan tace.
"To uwar iya me cinikin iyayi,waazinki ba abinda zemin dan dubunki sunyi sungaji,rayuwatace abarni a hakana"
Miƙewa tayi tabar gurin tana juya mazaunai acikin ɗan mini siket ɗin data saka,ga wani uban ƙarin gashi da tayi har,gadon bayanta.rigar jikinta koya ta motsa ana ganin cibiyarta,haka ta nufi ɗakinsu.
Tagumi mahaifinsu yayi,yayinda mahaifiyarsu se share ƙwallah takeyi,zuwacan ta nisa tace.
"Wlh da a asibiti na haihu tsaf zance sauyamin muhibbat sukayi da tawa ƴar,halayen muhibbat sam ba masu kyau bane,ita gata ba wani kyauba amman memakon ta maida zuciyarta mekyau ina seta haɗa duka biyu,babu kyau na fili babu na ɓoye"ta ƙarasa maganar tana zubar da hawaye.
Malam ne ya amshi maganar.
"Haka zancanki yake,uwani,ita mubina da take kyakkyawar itace kuma Allah yaba kyan zuciya,yasa mata tsoron shi da gudun saɓamasa,wai ace kamata limamin masallacin jummaa da kowa ke mutuntawa,ace wai ƴata take keta alfarmar musulunci,taya raina baze sosuba?"
Mubina kwantar da kai tayi tashiga rarrashin iyayensu da maganganu masu daɗi.
Se albarka suke samata,miƙewa tayi tanufi toilet,tayi wankan tsarkin iskancin da suka gama yi da Alhaji,sannan tanufi ɗakinsu dan ta cigaba dayiwa ƴar uwarta waazi.
koda tasamu muhibbat,fatafata muhibbat taimata akan tafita harkarta,kowanne Allazi da nashi amanu.
Dole mubina ta kyaleta,dan muhibbat tsaf zata iya kamata da dambe inta cika matsawa.
*FARKON LABARI*
*5-6*
Alhaji sambo,haifaffen jahar jigawa ne,acan yagirma yayi makaranta,yayi aure.
Bayan sunyi aure da hajiya zainab sun kwashe sama da shekaru goma basu haihuba,magani ba irin wanda basu sha.
Cikin ikon Allah se hajiya tasamu ciki,ta haihu inda ta haifi ya mace kyakkyawa da ita,me kama da uwarta,dan hajiya kyakkyawace,Alhajinne de se a hankali.
Ranar suna yasawa yarinyar sunan mahaifiyarsa inda suke kiranta da, *JAWAHEER*
Tun tasowar jawahir yarinyace me tsananin kyau da kwarjini,bata da hayaniya ko kadan.
Tarbiyya daga uwa har uba suna iyakar bakin ƙoƙarinsu gurin bata,shiyasa jawaheer take da natsuwa.
Mahaifinta ya ɗauki dogon buri na setayi karatu me zurfi sabida ta dunga taimaka masa gurin kasuwancinsa dayakeyi.
Alhaji sambo mutumne meson iyalinshi,dan siyasa ne amman ba babba ba,duk kulawarshi nakansu,beson ganin damuwarsu sam.
Alamuransa sunfara tabarbarewane,l
okacin da yafara yin suna acikin siyasar.
Sannu a hankali komai ya wargaje sanda ya tsaya takarar kujerar sanata,dan ƴan jamiyyarsu,masu kusanci dashine,suka bashi shawarar yaje ga bokaye,inde yana son kujerar.
sanda yaje ga bokanne ya bashi sharaɗin,se ya kawo jarirai guda biyu ansha jininsu,sannan daga ranar yadena kusantar kowacce mace sede ta baya.
Idon Alhaji ya rufe dan haka take ya amince,yaransa yasa sukaje asibiti amatsayin yanfashi da bindigu,suka shiga ɗakin haihuwa,suka sato jariran guda biyu,iyayensu se ihu suke,haka suka gudarmusu da yaran da suka gama wahalar nakudarsu a lokacin .
Ankaiwa boka yaran aka yankasu akayi tsafin da zaayi,ayko ɗaraf ranar zabe Alhaji sambo ya kada abokan hamayyarsa.
Tun daga lokacin daya ci zaɓ3n yafara son ɗaga darajar iyalinshi,musamman jawaheer,dan haka beyi kasa a guiwaba yasa aka nemomasa matashi me jini ajika,murɗaɗɗe,daze zama bodyguard na ƴarshi,da matarshi bayan excote dasuke dasu.
Duniya sabuwa,ta dawo musu,sede hajiya zainab takasa gane kan mijinnata,sam yadena kusantarta,intai mgn yace basir.
Cikin saa aka samo masa wani Matashin saurayi kyakkyawa ajin farko,tundaga kirar jikinshi kasan madakin maza ne,a matsayin bodyguard ɗin daya buƙata.
Alhaji ya haɗu da mubinane a gurin taron sauka,inda mubina tana cikin jerin yanmatan dake sauka aranar.
Bayan antashi tarone,yasa yaranshi suka gayyato mishi ita,ba musu taje dan dama ƴar hannuce,
Tundaga lokacin yake amfani da mubina amatsayin karuwarsa data amince yayi amfani da ita ra baya.
*********
Mubina usman,Muhibbat usman.
Yaya da ƙanwane,uwa ɗaya uba ɗaya,akwai shakuwa a tsakaninsu.
Mahaifinsu malam usman dan zaria ne zama yakawo shi cikin kaduna tare da matarshi maryam.
Malam da matarsa kyawawane na ajin farko,inda mubina ƴarsu tafari,ta gadosu akyau harma taso darasu.
muhibbat ko bakace gajera me gajeren hanci,ko kadan batayo kama da iyayenta ba,amman diri na mata Allah yabatashi bana wasa ba,kanta akwai gashi madaidaici,ba me yawa ba,tana da idanuwa masu kyau dasuka dace da fuskarta.
Mubina tun tana da shekara goma sha biyu tafara bin maza,batare da iyayensu sun saniba.
Muminace me tsoron Allah a idon kowa,shiyasa ko sunanta ka fadi baa ganewa sede kace sayyada.
Koya mutum yayi badaidaiba,idan mubina tafara karanto mishi Allah yace Annabi yace,seka dauka,tafi kowa tsoron Allah.
Shiyasa basa shiri da muhibbat,wacce ita kuma rayuwar ta sam ba ruwanta da wannan,itade ta matse jiki da kaya masu fitar da sura,ta shiga gari ana mata kallon wayayyiya shine burinta.
Hakan yasa iyayenta tsanarta,sam basa sonta sabida suna tunanin ƴar iskace,ita kuma hakan dasuke matane yasa tazama mara kunya agaresu,suna fada mata magana zata rama.
Mubina ba iya zina takeyi ba harda madigo,kuma tana harka da manyan mata,kuɗin dasuke bata Account ta buɗe tana sakawa aciki.
@ # dan_gogori_01
Thursday, October 18, 2018
Tags
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment